IQNA - Shugaban ofishin jami'ar Al-Mustafa a Tanzaniya ya bayyana cewa: Juyin juya halin Musulunci na Iran ba wai kawai wani sauyi ne na siyasa ba, har ma ya haifar da farkawa mai zurfi a cikin lamirin al'ummomi tare da zama manzo na komawa zuwa ga dabi'un Ubangiji da na dan Adam.
Lambar Labari: 3492784 Ranar Watsawa : 2025/02/21
ddsds
IQNA - Kafafan yada labarai na kasa da kasa sun bayyana muhimman kalaman da Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi dangane da tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3492706 Ranar Watsawa : 2025/02/08
Sakon ta'aziyyar jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran bayan shahadar Ismail Haniyya:
IQNA - A cikin sakonsa na cewa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi ta'aziyyar shahadar babban mujahidin Isma'il Haniyyah shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas inda ya ce: Hukumar 'yan ta'adda ta Sahayoniyya ta shirya tsatsauran hukunci ita kanta da wannan aiki, da ta aikata a cikin yankin Jamhuriyar Musulunci Iran , kuma martini kan hakan wajibi ne a kanmu.
Lambar Labari: 3491611 Ranar Watsawa : 2024/07/31
Shekibai ya ce:
IQNA - Yayin da yake jaddada cewa wasikar da Jagoran juyin juya halin Musulunci ya aike wa daliban Amurka masu goyon bayan Palastinu ta yi daidai da manufofin Imam Rahil kan lamarin Palastinu, masanin harkokin kasashen gabas ta tsakiya ya ce: Wadannan wasiku da aka fara shekaru goma da suka gabata, dukkansu suna tabbatar da manufofin Imam Khumaini, kuma wata alama ce da ke tabbatar da manufar Imam.
Lambar Labari: 3491307 Ranar Watsawa : 2024/06/09
IQNA - Wasikar jagoran juyin musulunci na Iran zuwa ga matasa da daliban jami'o'in Amurka ta samu kulawa ta musamman daga kafafen yada labarai na duniya da suka hada da na larabawa da na yammacin turai.
Lambar Labari: 3491252 Ranar Watsawa : 2024/05/31
Jagoran juyin juya halin Musulunci a yayin ganawarsa da shugaban kasar Siriya:
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci a ganawar da ya yi da Bashar al-Assad da tawagar da ke tare da juriya sun yi la'akari da irin alfarmar kasar Siriya inda ya ce: Matsayin da kasar Siriya ta ke da shi na musamman a wannan yanki shi ma yana da nasaba da wannan gata mai alfarma kuma wajibi ne a kiyaye wannan muhimmin siffa.
Lambar Labari: 3491251 Ranar Watsawa : 2024/05/31
Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka gudanar da zaman makokin Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khumaini (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci.
Lambar Labari: 3490333 Ranar Watsawa : 2023/12/19
Bangaren siyasa, dubbban daruruwan jama’a ne suka taru yau a hubbaren marigayi Imam Khomeini (RA) domin tunawa da zagayowar lokacin wafatinsa.
Lambar Labari: 3482725 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Makarantar Nasiriyya Ta Rarraba:
Bangaren kasa da kasa, makarantar Nasiriyyah a birnin Isfahan na kasar Iran ta rarraba wasu bayanai kan juyin juya halin musluni na Iran a ranar 22 Bahman a dandalin Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3482386 Ranar Watsawa : 2018/02/11